Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis a jawabin da ya yi kan fara bukukuwan Kirsimeti, ya yi nuni da cewa dabarar yaki ba ta da hankali, ya kuma bayyana cewa: A daren yau zukatanmu suna Baitalami.
Lambar Labari: 3490359 Ranar Watsawa : 2023/12/25
Damascus (IQNA) Kiristocin kasar Syria sun sanar da cewa ba za su gudanar da bukukuwan kirsimeti a bana ba saboda tausayawa al'ummar Gaza da ake zalunta.
Lambar Labari: 3490358 Ranar Watsawa : 2023/12/24
Tehran (IQNA) Masallacin Habib Najar wanda shi ne masallaci mafi dadewa a yankin Anatoliya kuma ya samo asali ne tun farkon tarihin Musulunci, ya ruguje gaba daya a girgizar kasar da ta afku a makon jiya.
Lambar Labari: 3488648 Ranar Watsawa : 2023/02/12